Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali a lokacin saduwa don kara kauna.
Wannan app ya kunshi abubuwa kamar haka Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali domin gamsar da koda mata nawa mutum yake da ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna ba wanda har mutane sukan fada hanun yan yaudara.
Sannan yana dauke da bayanai akan abubuwan da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsalolin da suka shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar mace
yadda za'a magancesu da sauransu.
Wannan manhaja mu cika ta da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki.
Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana mungode allah yasa mu dace Ameen.